Tarihin Afrika

Tarihin Afrika - Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2

Informações:

Sinopsis

Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.