Tambaya Da Amsa

Bayani a kan shiga kotun hukunta manyan laifuka ta ICC

Informações:

Sinopsis

Shiri ne da ke zuwa muku duk mako, kuma a cikinsa muke kawo muku tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, tare da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. A cikin shirin wannan mako, za mu ji amsar tambayar da ke neman sanin ko kasa na iya zabar kin shiga kotun duniya, ko kuma watsi da sammacinta.