Lafiya Jari Ce
Barazanar da hunturu ke yi ga keɓantattu ko kwantattun cutuka
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:54
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda lokacin sanyi ko kuma hunturu kan zo da wasu keɓantattu ko kuma tayar da wasu kwantattun cutuka. Nau’ikan cutukan da suke barazana ko kuma tashi a irin wannan lokaci na hunturu sun ƙunshi mura ko tari, ko ciwon hakori baya ga saɓar fata kana yawan fitsari ko cutuka masu alaƙa da zuciya yayinda cutuka irin sikila ko asma kan tashi duk dai a wannan lokaci. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.......