Shirin Safe 0500 Utc - Voice Of America

Shirin Safe 0500 UTC (30:00) - Disamba 22, 2024

Informações:

Sinopsis

Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.