Kasuwanci

Hasashen masana kan makomar tattalin arziƙin Najeriya a shekarar 2025

Informações:

Sinopsis

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya yi duba ne akan hasashen masana game da makomar tattalin arzikin Najeriya a shekarar nan ta 2025. Masana dai sun daɗe da bayyana wasu hanyoyi da ake amfani da su wajen hasashen makomar tattalin arziƙin ko wacce kasa, yanki ko nahiya a faɗin duniya.Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin....