Al'adun Gargajiya

Yadda aka gudanar da bikin al'adun Dukkawa

Informações:

Sinopsis

Shirin al'adun gargajiya na wanan makon tare da Abdoulaye Issa ya maida hankali  a kan bikin al'adun Dukkawa na wanan shekara ta 2025  wanda ya gudana a jihar Neja da ke Tarayya Najeriya. Ku shiga alamar sauti domin sauraron  cikakken shiri.......