Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda yaran 'yan makarantun firamare suka koma haƙar ma'adanai a Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:05
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin na wannan mako ya duba yadda ƙananan yara 'yan makarantun firamare suka karatu domin aikin haƙar ma'adanai saboda cimma bukatun yau da kullum a jihar Bauchin Najeriya. A latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.