Ilimi Hasken Rayuwa
Ƙalubalen da shirin amfani da harshen Uwa a makarantun Najeriya ke fuskanta
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:48
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' a wannan makon ya mayar hankali ne akan makomar amfani da harshen uwa a makarantun Najeriya, inda ya yi dubi da cigaba da kuma akasi. Masana dai sun tofa albarkacin bakinsu akai. Tun bayan da gwamnatin Najeriya ta shelantar fara amfani da harshen uwa wajen bayar da ilimi musamman a matakin farko, masana da masharhanta suka fara sharhi kan ƙalubalen da shirin zai iya fuskanta idan aka fara aiwatar da shi.