Al'adun Gargajiya

Yadda ƴan Ƙabilar Zarma ko Zabarmawa suka yi baja kolin al'adunsu a Ghana

Informações:

Sinopsis

Shirin al'adun gargajiya na wannan makon tare da Abdoulaye Issa  ya yada zango ne a Ghana, inda a ‘yan kwanakin da suka gabata, ‘Yan Ƙabilar Zarma ko kuma Zabarmawa suka yi taron baja kolin al'adunsu karo na huɗu a ƙasar. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......