Sinopsis
Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban shaawa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nauoin hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.
Episodios
-
AKUSHIN SINAWA 30
31/01/2016 Duración: 05min -
AKUSHIN SINAWA 29
06/01/2016 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 28
23/12/2015 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 27
09/12/2015 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 26
25/11/2015 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 25
08/11/2015 Duración: 05min -
AKUSHIN SINAWA 23
14/10/2015 Duración: 05min -
AKUSHIN SINAWA 18
05/08/2015 Duración: 05min -
AKUSHIN SINAWA 17
22/07/2015 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 16
08/07/2015 -
AKUSHIN SINAWA 15
24/06/2015 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 14
11/06/2015 Duración: 05min -
AKUSHIN SINAWA 13
27/05/2015 Duración: 05min -
AKUSHIN SINAWA 12
13/05/2015 Duración: 05min -
AKUSHIN SINAWA 11
29/04/2015 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 10
18/04/2015 Duración: 03min -
AKUSHIN SINAWA 09
15/04/2015 Duración: 04min -
AKUSHIN SINAWA 08
07/04/2015 Duración: 05minManufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban sha’awa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nau’o’in hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.
-
AKUSHIN SINAWA 01
16/02/2015 Duración: 05minManufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban sha’awa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nau’o’in hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.
-
AKUSHIN SINAWA
08/12/2014 Duración: 04minAKUSHIN SINAWA