Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Kan gudun mowar Japan ga yankin Sahel wajen yaki da ta'addanci

Informações:

Sinopsis

Bayan kammala ziyarar kwanaki biyu da ministar harkokin wajen ƙasar ta kai a Najeriya, gwamnatin Japan ta ce za ta bayar da gudun mowa domin yaƙi da ayyukan ta’addanci a yankin Sahel. A tarihi dai ba kasafai Japan ke shiga batutuwan da suka shafi yaƙi da ta’addanci ba a duniya, abin da ya sa wasu ke ganin cewa duk wani tallafi da zai fito daga ƙasar zai kasance mai alfanu wajen yaki da wannan matsala.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.