Bakonmu A Yau

Isah Sunusi kan hare-haren Isra'ila a Zirin Gaza da ke ci gaba da lakume rayuka

Informações:

Sinopsis

Ƙungiyar kare hakkin bil Adama ta ‘Amnesty International’, ta fitar da sakamakon binciken da ta gudanar akan zarge-zargen da ake yi wa Isra’ila na aikata kisan ƙare dangi a Gaza. Cikin rahoton wanda aka fitar da shi a birnin Kano dake arewacin Najeriya, Amnesty tace Isra’ila ta kashe mutane sama da dubu 40, ciki harda kananan yara dubu 13 a cikin shekara guda.Wakilinmu na Kanon Abubakar Abdulƙadir Ɗangambo ta tattauna da Daraktan kungiyar ta Amnesty a Najeriya Isa Sunusi.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.