Bakonmu A Yau
Auwal Musa Rafsanjani kan neman shugaba Tinubu da muƙarrabansa su bayyana kadarorinsu
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:29
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta buƙaci shugaba Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima da ministoci da gwamnoni da su bayyana wa al’ummar ƙasar kadarorin da suka mallaka, a wani mataki na yaƙi da matsalar wawure dukiyar talakawa. A game da wannan batu, Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da shugaban CISLAC da ke yaƙi da rashawa a Najeriya, Auwal Musa Rafsanjani. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawar.........