Bakonmu A Yau
Rundunar tsaron Najeriya ta mayar wa Nijar martani kan zargin yi mata zagon ƙasa
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:02:50
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Rundunar Tsaron Najeriya ta mayar da martani kan kalaman shugaban soji na Nijar, bisa zarge-zargen da ya yi kan ƙasar na cewa tana haɗa kai da Faransa domin yi mata maƙarƙashiya. Latsa alamar sauti domin sauraren ƙarin bayanin da kakakin rundunar tsaron Najeriya Birgediya Janar Tukur Gusau ya yi wa wakilinmu na Abuja Mohd.Sani Abubakar...