Bakonmu A Yau
Abdullahi Bakoji kan harin Boko Haram da ya yi ajalin sojoji a najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:15
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Masana tsaro na ci gaba da tsokaci kan harin da mayakan Boko Haram suka kai sansanin sojin Damboa a jihar Bornon Najeriya wanda ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji da ƴan sa kai. Kan hakan ne wakilinmu Ƙaribullah Abdulhamid Namadobi ya tuntuɓi masanin tsaro Kyaftin Abdullahi Bakoji mai ritaya.Shiga alamar sauti, domin sauraron ciakkiyar tattaunawar.