Bakonmu A Yau
Abdoul Nasir kan matakin gwamnatin Nijar na hukunta baƙi marasa takardu
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:31
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Hukumomin sojin Jamhuriyar Nijar sun gabatar da wata sabuwar dokar da zata hukunta baƙin da ke shiga cikin kasar ba tare da halartattun takardu ba. Wannan ya biyo bayan zarge zargen da ake na samun wasu baki da ke yiwa kasar zagon kasa. Domin tattauna wannan batu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da mai sharhi a kan Nijar, Abdoul Naseer, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.