Bakonmu A Yau
Farfesa Balarabe Sani kan manufofin gwamnatin Donald Trump na Amurka
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:26
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Sabon shugaban Amurka Donald Trump ya janye kasarsa daga cikin mambobin Hukumar Lafiya ta Duniya, matakin da wasu ke ganin na iya illa ga dorewar hukumar wajen gudanar da ayyukan ta a duniya. Dangane da tasirin matakin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.