Bakonmu A Yau

Zantawa da babban Editan Jaridar Aminiya Malam Sagir Kano Saleh

Informações:

Sinopsis

Kamar yadda aka saba a kowacce ranar Juma'a, jaridar Aminiya da ake wallafawa a Najeriya ke fita kuma Abida Shuaibu Baraza ta tattauna da Editan Jaridar Malam Sagir Kano Saleh domin jin abin da ta ƙunsa. sai latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar tattaunawar.