Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu sauraren shirye-shiryen RFI

Informações:

Sinopsis

A duk ranar Juma'a, RFI Hausa na bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu kan abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya kama daga siyasa, tattalin arziki, zamantakewa, harkokin yau da kullum da dai saurarensu. Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.