Bakonmu A Yau

Hira da Aissami Tchiroma kan shirin gwamnatin Nijar na ƙarbe mahaƙun zinari

Informações:

Sinopsis

Gwammatin Jamhuriya Nijar ta sanar da kwace kamfanonin hako zinari na ƙasashen ketare tare da mayer da su ƙarkashin kulawarta a cikin wani ƙudiri da shugaban mulkin sojin ƙasar Janar Abdurahmane Tiani ya sanya wa hannu a karshen mako. Haka ma gwamnatin ta hana fitar da ma’adinan ƙarkashin ƙasa zuwa waje ba tare da izini ba. Shiga alamar sauti domin sauraron karin bayani.......