Bakonmu A Yau

Jamilu Adamu kan manyan labaran jaridar Aminiya a wannan mako

Informações:

Sinopsis

Kamar yadda aka saba a duk ranar Juma’a, muna kawo muku wasu daga cikin manyan labarun da Jaridar Aminiya da ke Najeriya ta ƙunsa. A wannan karon Nura Ado Suleiman ya tattauna ne da Jamilu Adamu, Editan shafin labarun ban Al’ajabi na wannan jarida.