Bakonmu A Yau
Farfesa Yusuf Abdu Misau akan rungumar abinicin da aka sauya wa halitta
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:38
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin amfani da malaman addini wajen wayar da kan jama'a wajen rungumar amfani da abincin da aka sauyawa kwayar halitta da ake kira GMO. Shugaban hukumar kula da irin wadannan abinci Farfesa AbdullahI Mustapha ya bayyana haka a tattaunawarsa da RFI Hausa. Ganin yadda jama'a ke dari darin amfani da irin wannan abinci, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin kula da harkar lafiya, Farfesa Yusuf Abdu Misau, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.