Bakonmu A Yau
Alhaji Mustapha Yusuf Mai Kalwa kan faɗuwar farashin kayan abinci a Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:34
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Rahotanni daga sassan Najeriya na bayyana faɗuwar farashin kayan abinci, abinda zai taimakawa talakawa wajen samun sauki. Sai dai manoman ƙasar na ƙorafi a kan asarar da suka ce sun tafka. Domin tabbatar da samun saukin farashin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban ƴan kasuwar hatsi ta duniya da ke Dawanau a jihar Kano, Alhaji Mustapha Yusuf Mai Kalwa. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattawaunawar tasu.............