Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Tattaunawa da masu saurare kan bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ƴanci

Informações:

Sinopsis

Shirin 'Ra'ayoyin Mai Saurare' na wannan rana tare da Abida Sha'aibu ya tattauna ne kan bukin cika shekaru 65 da samun ƴancin Najeriya daga turawan mulkin mallakar Burtaniya da aka gudanar a wannan Laraba, wato tunawa da ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1960, kan halin da ƙasa ke ciki ta fannin ci gaba ko kuma koma-baya a tsawon waɗannan shekaru.