Tambaya Da Amsa

Mecece hukumar raya kasashe ta USAID? Me yasa Trump ya soketa?

Informações:

Sinopsis

Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan rana tareda Nasiru Sani, cigaba ne na tarihin Sarkin Musulmi Muhammed Bello da kuma wasu karin tambayoyi na masu sauraro suka aiko mana.  Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin....