Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayin jama'a kan batutuwan da ke ci musu tuwo a kwarya

Informações:

Sinopsis

Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a bisa al'ada ya kan baiwa masu saurare damar fadin albarkacin bakinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a kwarya. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna