Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Yadda ake zargin gwamnatin Najeriya da shaƙe wuya ƴan adawa

Informações:

Sinopsis

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda wasu fitattun mutane mambobin kungiyar farar hula a Najeriya suka nuna takaicinsu kan yadda gwamnatin mai ci ke neman mayar da kasar tsarin jam'iyya daya. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Oumarou Sani