Tarihin Afrika

Tarihin Afrika - Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar

Informações:

Sinopsis

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani. Diori Hamani ya taka gaggarumar rawa a lokacin mulkin sa tareda neman kariya daga Faransawa.