Tarihin Afrika

Tarihin Afrika - Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5

Informações:

Sinopsis

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.