Tarihin Afrika

Tarihin Afrika - Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 2/5

Informações:

Sinopsis

A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar Kamaru.