Tarihin Afrika

Tarihin Afrika - Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore

Informações:

Sinopsis

 A cikin shirin Tarihin Afrika ,za mu kawo maku ci gaban shirin dangane da shugabancin Moussa Traore,kashi na biyu. Moussa Traore na daya daga cikin Shugabanin Afrika da suka kifar zababbar gwamnati a Afrika.