Sinopsis
Dukkanin shirye-shirye
Episodios
-
-
-
-
-
-
Ra'ayoyin masu saurare akan sulhu da 'yan bindiga
16/09/2025 Duración: 09minA Najeriya, al’ummar Birnin Gwari a jihar Kaduna na ci gaba da murna saboda samun zaman lafiya yau kusan watanni 10, yayin da a can Katsina al’ummomi ke fatan samun hakan ta hanyar kulla yarjeniyoyin zaman lafiya tsakakinsu da ƴanbinda. To sai dai bayanai daga jihar Zamfara na cewa ko a jiya litinin, ƴanbinda sun kai farmaki tare da kwashe dimbin masallata a wani ƙauye da ke yankin Tsafe, duk da cewa akwai yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin ɓangarorin biyu. Shin ko me za ku ce a game da irin wannan sulhu?
-
-
-
-