Shafa Labari Shuni

Informações:

Sinopsis

A wannan shiri, muna karanto littafan Hausa masu maana, musamman na da can, irin wadanda aka dade da wallafa su domin su tuna mana rayuwa, da aladunmu na Hausawa kafin zuwan Turawa da ma bayan zuwansu. A cikin littafan akwai hikimomi, da dabaru, da almara, da kuma abubuwan ban mamaki, da na ban shaawa da birgewa, da jaruman marubutan suka yi.

Episodios

página 1 de 5